Tehran (IQNA) An fara rijistar gasar kur'ani mai tsarki ta Al-Kauthar karo na 17 a daidai lokacin da ake gudanar da maulidin Sayyida Fatima Zahra (AS).
Lambar Labari: 3490443 Ranar Watsawa : 2024/01/08
Tehran (IQNA) shirin bayar da horo kan kan ilmomin kur’ani na cibiyar kur’ani ta kasar Burtaniya ta hanyar yanar gizo zai fara gudana nan da mako guda.
Lambar Labari: 3485542 Ranar Watsawa : 2021/01/10